Amma na ji dadi kuma na musu fatan alkhairi. BBC ta tambaye shi kan ra'ayinsa kan rawar matan aure a bidiyo a saka a shafukan sada zumunta. Shahararren mawaki hamisu... Dalilin Da Yasa Aka Kama Naziru Sarkin Waka A Daren Jiya, MUSIC: Hamisu Breaker Furucin Baka Ft sah Ayagi Ft Hussaini DanKo, Jarumar Mata Lyrics By Hamisu Breaker 2020 Best To DOWNLOAD. ", '' Idan zan yi waka ba na tunanin samari da 'yan mata kawai, ina farawa ne tun daga kan tsoho mai shekaru da yawa, haka-haka har zuwa kan masu karancin shekaru yadda kowa zai ji wani abu da ya dangance shi.". Zuwa yanzu ya yi wakokin da shi kansa ya ce bai kirga yawansu ba.Ya yi wakoki irinsu "So", da "Shimfidar Fuska" da "Hauwa" da sauransu. Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. 'Idan zan yi waka ba na tunanin samari da 'yan mata kawai'. Asalin sunan sa shine Hamisu Sa'id Yusuf amma mutane sun fi saninsa da Hamisu Breaker kuma sunan na Breaker ya samo asline a lokacin da yana yin wani salon rawa da ake kira breaking tun a baya kafin asan shi a matsayin mawaki. Tun bayan da bidiyon gasar rawar matan aure ya zama ruwan dare gama duniya a arewacin Najeriya da aka yi lokacin bikin sallah, sai hankalin mutane ya koma kan wakar da ta sa suka taka rawar. A ranar ina ta tunanin kamar na sanya bidiyon matan a shafina, amma kuma sai na yi tunanin hakan bai dace ba. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. You have entered an incorrect email address! Shafin TurnTable Charts na Tuwita ne ya fitar da jadawalin waƙoƙi 10 da aka fi kalla a YouTube a Najeriya a makon da ya gabata, inda aka kalli Jarumar Mata sau 74,900 cikin mako ɗaya kacal. Su ma wasu ƴan masana'antar Kannywood suka taya shi murna a shafukan sada zumuntarsu. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje. AREWASOUND Is online Latest Updates blog that shares, Hausa Songs, free tutorials, free browsing cheat, Computer tutorials, tips and tricks, web design tutorials, legit ways to make money online and more. Music mp3: Coco Song by Star House – Download Now, MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio, Hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 Download, SAI KA SAKE NI – official video sambisa yamu baba. Ya ce: ''Wakar ta yi matukar tashe a lokacin da ta fito amma na yi tunanin ma tashenta ya dan ja baya, kawai kwanan nan sai na ji ta sake karade duniya.''. Jaruma audio available for download now. Abubuwan da za a kiyaye lokacin da aka je asibiti. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Ashe da rai nake sonki jaruma ba da zuciyata ba – Komai ruwa da iska akanki ba zana daina kewa ba. Amma tun da ni ba malamin addini ba ne ba zan iya fashin baki kan hakan ba. Phillip Adams is a prolific and sometimes controversial broadcaster, writer and film-maker. 2 8,553. Asalin hoton, Instagram/Hamisu_Breaker_Dorayi, 'Idan zan yi waka ba na tunanin samari da 'yan mata kawai'. Download Jaruma official audio by Hamisu Breaker for free. Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jaruma ” to kuna ina masoya kuzo kuji wakar jaruma daga bakin hamisu breaker. Sau uku ina tsallake rijiya da baya a harkar fim - Kamaye, An raina masu waƙa da fim a arewacin Najeriya - Ali Jita, Wakoki 10 da ke debe wa mutane kewa a lokacin kullen coronavirus, Buhari ya nemi haɗin kan sarakuna don biya wa matasan Najeriya buƙatunsu, Ruɗanin zaɓen Amurka ya jefa Amurkawa 'cikin ban tsoro', An kama Naziru Sarkin Waƙa, za a gyara masallatan da aka lalata a Enugu, Ingila ta gayyaci Foden, amma ba ta kira Greenwood ba, Haaland na Dortmund na ci gaba da sharara kwallaye a raga. A wannan shekara ta 2020, Jaruma ita ce wakar hausa da aka fi kallo domin saida takai wani mataki a YouTube da babu wata waka da ta taba kaiwa a kankanin lokaci a tarihin wakokin hausa. Abubuwan da za a kiyaye lokacin da aka je asibiti. – Ashe da rai nake sonki jaruma ba da zuciyata ba, – Komai ruwa da iska akanki ba zana daina kewa ba, [Hotuna] Zafafan Hotunan Fasihin Mawaki Hamisu Breaker…, – Idan nasamu zarar samunki ba zana tanka komai ba, [Music] Sammani AA – Masoya Ft Hamisu Breaker, [Hotuna] Zafafan Hotunan Fasihin Mawaki Hamisu Breaker Dorayi Da Sukaja Hankali, [Music] Hamisu Breaker -Kalmar So (Prod By Salim Smart), Allah ya jada nisan kwana ya karamaka basira yariman mawaka fitilar masoya, Hello Mr Hamisu y. Breaker My Allah guide you and he make you happy and long life. Tun bayan da bidiyon gasar rawar matan aure ya zama ruwan dare gama duniya a arewacin Najeriya da aka yi lokacin bikin sallah, sai hankalin mutane ya koma kan wakar da ta sa suka taka rawar. Music mp3: Coco Song by Star House – Download Now, MUSIC: Umar M Shareef Na Yarda In Mutu Mp3 Audio, Hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 Download, SAI KA SAKE NI – official video sambisa yamu baba. Jarumar Mata Lyrics By Hamisu Breaker 2020 Best To DOWNLOAD Abdullahi H.A - July 15, 2020 3 Jarumar Mata Lyrics By Hamisu Breaker Download and enjoy the music "Download Hamisu Breaker Jarumar Mata Lyrics Video Mp3" on savethealbum.com without limitation. Idan zan yi waka ina duba halayyar mutane ne, misali wani na zurfafawa wajen soyayya wasu kuma ba su da. AREWASOUND Is online Latest Updates blog that shares, Hausa Songs, free tutorials, free browsing cheat, Computer tutorials, tips and tricks, web design tutorials, legit ways to make money online and more. Shafin TurnTable Charts na Tuwita ne ya fitar da jadawalin waƙoƙi 10 da aka fi kalla a YouTube a Najeriya a makon da ya gabata, inda aka kalli Jarumar Mata sau 74,900 cikin mako ɗaya kacal. Wannan Shafin an budeshi ne domin nishadantar da masoya da kuma al umma harma da fadakarwa a koda yaushe.. Nasan Annabi Muhammadu Shine Mutumin da Yafi Kowa a Duniya…, Gareth Bale na dab da barin Real Madrid zuwa China. Amma tun da ni ba malamin addini ba ne ba zan iya fashin baki kan hakan ba. We share the latest updates Daily. 2020-06-16T00:50:43Z Comment by Abdul m sultan 2020-06-08T09:14:11Z Comment by [email protected][email protected] Ya ce: ''Wakar ta yi matukar tashe a lokacin da ta fito amma na yi tunanin ma tashenta ya dan ja baya, kawai kwanan nan sai na ji ta sake karade duniya.''. Four college girls hold up a restaurant in order to fund their spring break vacation. All Rights Reserved. An haifi shahararren mawakin Hausan ne a shekarar 1993 a Kano. ''Alal misali baitin farko da nake cewa ashe da rai nake sonki Jaruma ba da zuciyata ba. Duk da cewa mawakin ya ce ya yi wakar ne a karshen shekarar 2019, kuma ya sake ta a farkon 2020, za a iya cewa dubban mutane ba su san ta ba sai a makon bikin karamar sallah, bayan da wasu matan aure suka yi yayin yin rawarta. Wakar Jarumar Mata dai na ci gaba da jan zarenta a Najeriya saboda irin ɗumbin farin jini da ta yi tun bayan gasar rawarta da wasu matan auren suka yi. Wakar dai tana da baituka tara ne masu sadara hudu, kuma tana karewa da kafiya. Jaruma audio available for download now. Hamisun ya ce baitin da ya fi so shi ne na bakwai da yake cewa: ''Yau ga ni a ruwa kusa da kasa zo ki ceci karkona, Komai da mafita kada ki saba da furta bankwana, Ina ji ina gani yadda nake sonki ya fi karfina.

Bible Verses About Bearing Fruit, I Lost My Salvation, Catwoman Mask Template, Tucker Roberts Net Worth, Redwood 5th Wheel, Extended Star Topology, Clare Venema Australia's Next Top Model, Monty Python Swamp Castle Gif, Canadian Tire Puzzles,